Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
A cikin shirin za a ji halin da ake ciki game da sakamakon zaben shugaban kasa da na 'yan majalisar dokoki a Jamhuriyar Nijar, da kuma batun annobar corona sabon nau'i a Najeriya.
Tura sakon Facebook Twitter Whatsapp Web EMail Facebook Messenger Web
Permalink https://p.dw.com/p/3nIZf
Dan damben boxing na Najeriya Kamaru Usman ya kafa tarihi, bayan da ya yi wasa 13 na duniya a jere ba tare da samun koma baya ko da sau guda ba.
Dubban mutane na ci gaba da tururuwa domin kada kuri'a a zaben Jamhuriyar Nijar wanda ke zama karo na farko da gwamnatin farar hula za ta mika mulki ga watan gwamnatin ta farar hula.
Fadar shugaban kasar Jamhuriyar Nijar ta gudanar da taron karrama marigayi tsohon shugaban ksar Tandja Mamadou wanda Allah ya yi wa rasuwa a ranar Talatar da ta gabata bayan ya yi fama da rashin lafiya.
Jami'an tsaro a jihar Katsina da ke yankin Arewa maso Yammacin Najeriya, sun kubutar da wasu mutane tara 'yan Jamhuriyar Nijar da 'yan bindiga suka sato daga garuruwansu suka kai su jihar ta Katsina sukai garkuwa da su.