1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Yamma

September 22, 2020

A cikin shirin bayan labaran duniya akwai rahoto kan yadda 'yan Najeriya ke bijire wa dokokin kariya daga corona da rahoto kan kamun da jami'an tsaron Kamaru suka yi wa Madugun Adawar Kasar Maurice Kamto da rahoto kan yajin aikin jami'an kiwon lafiya a Ghana da rahoto kan abin da ya biyo bayan nada shugaban gwamnatin rikon kwarya a Mali.

https://p.dw.com/p/3irMl