1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma

July 23, 2020

A cikin shirin bayan labaran duniya akwai rahoto a kan yunkurin dawo wa mahajjata kudinsu a Najeriya da rahoto a kan ci gaba da cece-kuce game da rijistar masu zabe da rahoto a kan shirye-shiryen zaben Jamhuriyar Nijar.

https://p.dw.com/p/3fq1y