1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin yamma na DW Hausa (29.06.16)

Salissou BoukariJune 29, 2016

Shirin na mu na wannan yammaci ya duba yadda aka tabka mahawara a karshentaron Kungiyar Tarayyar Turai, ba tare da Birtaniya ba. Kana masu bincike na cigaba da karban bayanai kan harin IstanbulA jihar Adamawa kuwa al'umma na cigaba da kosawa dangane da rashin samun tallafin da gwamnatin tarayya ta kai na abinci.

https://p.dw.com/p/1JGQf