1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma na DW 26.03.2018

Yusuf Bala Nayaya
March 26, 2018

A cikin shirin za a ji cewa fararen hula na ci gaba da fuskantar garari na rashin abinci da magunguna a kasar Yemen, yayin da Saudiyya ke cika shekaru uku da fara luguden wuta ga 'yan tawayen Houthi.

https://p.dw.com/p/2v2DU