1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 29.06.2019

Ramatu Garba Baba
June 29, 2019

Shugabannin da gwamnatocin kasashe mambobin kungiyar bunkasa tattalin arzikin yammacin Afirka Ecowas sun soma wani zaman taron koli karo na 55 a yau Asabar a Abuja babban birnin Tarayyar Najeriya.

https://p.dw.com/p/3LLQU