1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma 28.11.2018

Abdullahi Tanko Bala
November 28, 2018

A cikin shirin za a ji cewar shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kai ziyara Maiduguri inda ya gana da sojoji a daidai lokacin da aka cika shekaru hudu da harin Boko Haram a masallacin juma'a na Kano.

https://p.dw.com/p/395dU