1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 28.07.2019

Gazali Abdou Tasawa
July 28, 2019

A labaran duniyan cikin shirin za ku ji cewa a Najeriya adadin mutane da suka mutu a cikin wani hari da mayakan Boko Haram suka kai wa ayarin wasu mutane yayin da suke dawowa daga jana’iza a kauyen Ngazai kusa da Maiduguri fadar gwamnatin jihar Borno a jiya Asabar ya karu zuwa mutun 65.

https://p.dw.com/p/3Mrkl