1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 21.07.2021

July 21, 2021

Bayan labaran duniya, a cikin shirin za a ji cewa a Birnin Damagaram na Jamhuriyar Niger kungiyoyin agaji na kasa da kasa gami da attajirai ne suka yi ca wajen rabon nama ga gajiyayyu da gidajen rainon marayu a rana ta biyu ta shagulgullan bukukuwan babbar sallah.

https://p.dw.com/p/3xoN3