Shirin yamma 20.05.2019 | Duka rahotanni | DW | 20.05.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin yamma 20.05.2019

A cikin shirin za a ji Najeriya wata badakala ta kunno kai bayan da majalisar dokokin jihar Bauchi ta rusa dokar binciken jami’an gwamnati wacce ke ba da dama a karbo kadarorin gwamnati da wasu suka mallaka.

Saurari sauti 59:59