1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 08.08.2019

August 8, 2019

Cikin shirin za a ji cewa ana ci gaba da martani kan sharudan da gwamnatin jihar Kaduna a Najeriya ta mika dangane da zuwan shugaban kungiyar Shi'a ta IMN Ibrahim El zakzaky jiyya a ketare.

https://p.dw.com/p/3NbFH