Shirin Yamma 08.06.2019 | Duka rahotanni | DW | 08.06.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Yamma 08.06.2019

Cikin shirin za a ji batun zaman sulhu da aka fara game da rikicin mulki tsakanin gwamna Dr. Abdullahi Umar Ganduje da kuma Sarki Muhammadu Sanusi II. Akwai kuma labarin fafatawar da ake yi a gasar wasan kwallon kafa ta mata zalla a Faransa.

Saurari sauti 60:00