Abdullahi Umar Ganduje gwamnan Jihar Kano da ke yankin arewa maso yammacin Najeriya, wanda ya karbi madafun iko a watan Mayu shekara ta 2015.
Abdullahi Umar Ganduje ya karbi mukamin gwamnan daga hannun Rabi'u Musa Kwankwaso, kuma shi ne ya yi wa Kwankwaso mataimakin gwamna a farko daga shekarar 1999 zuwa shekara 2003 sannan daga shekara 2011 zuwa 2015.