1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma: 07.11.2016

SK2 / S02SNovember 7, 2016

Bayan labarun duniya, rahotanninmu sun mayar da hankali kan babban taron sauyin yanayi a Maroko.

https://p.dw.com/p/2SJA9

A cikin shirin dai jigon rahotannin ya mayar da hankali kan babban taron duniya game da sauyin yanayi kasar Maroko. Mun kuma duba takaitaccen tarihin Hillary Clinton 'yan takarar jam'iyyar Democrat a Amirka.