1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma: 04.12.2018

Mohammad Nasiru Awal
January 4, 2018

A cikin shirin jigon rahotannin bayan labarun duniya ya mayar da hankali kan taimakon soji da na tattalin arziki da Italiya za ta ba wa Nijar. a Najeriya an bude tashar sauke kaya na jirgin ruwa irinta ta farkoa arewacin kasar.

https://p.dw.com/p/2qMta