Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
Rasha ta yi barazanar ci gaba da martani mai tsauri kan Ukraine na harba makamai masu linzami
A ci gaba da ziyarar kwanaki uku da ya kai Rasha, shugaban kasar Chaina Xi Jinping zai yi ganawa ta musanman da takwaransa Vladimir Putin a wannan Talata.
Ganawar Shugaba Xi Jinping da takwaransa Vladimir Putin ta dauki hankulan kasashen da suka mayar da Rasha saniyar ware saboda mamayar Ukraine.
Kotun hukunta manyan laifuka ta kasa da kasa ICC ta bayar da sammacin kamo shugaban kasar Rasha Vladimir Putin bisa zarginsa da aikata laifukan yaki a Ukraine tun bayan mamayar Rasha.
Rasha ta ci gaba da tsananta hare-haren makamai masu linzami da na jirage marasa matuka a kan Ukraine, hare-haren da suka yi sanadiyyar mutuwar dalibai da ma wasu fararen hula.