Shirin Safe | Duka rahotanni | DW | 04.10.2022
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Safe

A cikin shirin za a ji cewa, kungiyoyin kare hakkin yara da na fararen hula a Najeriya sun nuna damuwarsu kan yadda al'umma ke mallakar makamai don kare kai daga hare-haren ‘yan bindiga. A jamhuriyar Nijar, al'umma ne ke kira don a samar da tsaro a jihar Agadez da ke da arzikin zinari.