1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Safe

January 2, 2022

Cikin shirin akwai batun cika shekara guda da kulla yarjejeniyar cinikayya tsakanin kasashen Afirka. Shugabanni da al'mumin arewacin Najeriya da ke fama da hare-hare na bayyana fatan ingantuwar tsaro a 2022.

https://p.dw.com/p/453VC