1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Safe

SK2 / S02SNovember 5, 2021

Shugaban gwamnatin mulkin soja a Sudan, Janar Abdel Fattah Al-Burhan, ya bayar da umurnin sakin ministoci hudu da aka tsare a lokacin kwace iko da ya yi 'yan kwanakin da suka gabata.

https://p.dw.com/p/42c3U