1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Safe

July 24, 2021

Shirin ya kunshi labaran duniya, inda a ciki akwai batun taimakon Amirka ga kasashen Iraki da Afghanistan ta fuskar tsaro. Ana boren nuna adawa da dokokin corona a Ostireliya. Akwai kuma maimaicin muhimman rahotannin da suka shafi kasashen Afira a mako.

https://p.dw.com/p/3xyWI