1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe.

Abdoulaye Mamane Amadou
April 10, 2021

A cikin shirin za a ji cewa 'yan kasar Chadi na shirin fitowa kada kuri'a a zaben shugaban kasa a wannan Lahadi, a yain da a Jamhuriyar Benin bangarori da dama ke ci gaba da jan hankalin 'ya siyasa da su gudanar da zaben a cikin tsanaki ba tare da tashe-tashen hankula ba.

https://p.dw.com/p/3roJj