1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Safe

March 2, 2021

A cikin shirin bayan labaran duniya za ku ji a Najeriya gwamnatin jihar Zamfara ta yi nasarar kubuto da daliban makarantar sakandaren mata ta Jangebe da aka yi garkuwa da su. Akwai rahoto game da martanin da 'yan Jamhuriyar Nijar ke yi a game da fitar da sakamakon zaben 'yan majalisar dokokin kasar da kotun koli ta yi.

https://p.dw.com/p/3q5G9