Shirin Safe | Duka rahotanni | DW | 14.11.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Safe

A cikin shirin bayan labaran duniya akwai rahoto kan yadda a Jamhuriyar Nijar bangarorin siyasar kasar suka mayar da martani bayan da kotun tsarin mulkin kasar ta fitar da sunayen 'yan takara amma babu Hama Amadou da rahoto kan ci gaba da alhinin mutuwar Jerry Rawlings a Ghana da Abdulkadir Balarabe Musa a Kaduna Najeriya.