Shirin Safe | Duka rahotanni | DW | 20.06.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Safe

Shirin ya kunshi labaran duniya da a ciki za a ji yadda Majalisar Dinkin Duniya ke gargadin kasashe kan ci gaba da yaduwar cutar corona. Akwai kuma maimaicin wasu manyan batutuwan da suka faru a Afirka a mako mai ban kwana.

Saurari sauti 30:00