1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe

April 17, 2020

A cikin shirin akwai labaran duniya sannan rahotannin sun hada da a jihar Tahour ta Nijar masu bukata ta musamman ne suka tashi suna fadakar da kansu a kan cutar Covid-19 a sakamakon yadda Coronavirus ke bunkasa a jihar. Akwai rahoto a kan yadda jami'an tsaro a Najeriya ke karbar nagoro don ba direbobi damar saba dokar kulle.

https://p.dw.com/p/3b35F