1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin safe na DW Hausa (26.08.16)

Zainab Mohammed AbubakarAugust 26, 2016

Bayan labaran duniya, an kai hari a yankin kudu maso gabashin kasar Turkiyya da ke iyaka da Siriya da Iraki, wanda ya yi sanadiyyar rayukan wasu jami'an tsaro tare da raunata masu yawa.

https://p.dw.com/p/1JpuO