1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW 02.03.2018

Yusuf Bala Nayaya
March 2, 2018

A cikin shirin za a ji tubabben shugaban yankin Kataloniya ya ajiye shirin neman mulki a yankin. A Jamhuriyar Nijar an bude baje kolin kayan amfanin gona me burin daga martabar kamfanonin manoma na cikin gida.

https://p.dw.com/p/2tYtn