SiyasaShirin safe: DW-HausaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaYusuf Bala Nayaya05/29/2018May 29, 2018A cikin shirin za a ji yau take ranar demokradiyya a Najeriya. Ranar da ke zuwa yayin da matasa ke kokawa cewa ba a damawa da su. Shirye-shiryen tattaunawa tsakanin Shugaba Trump da Shugaba Kim na kankama.https://p.dw.com/p/2yUWaTalla