Shirin safe 27.02.2019 | Duka rahotanni | DW | 27.02.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin safe 27.02.2019

A cikin shirin za a ji Shugaba Muhammadu Buhari ya sake lashe zaben Najeriya a karo na biyu. Shugabannin Amirka da Koriya ta Arewa za su gana a karo na biyu. Pakistan da Indiya dangantaka na kara dagulewa.

Saurari sauti 29:59