Shirin Safe 26.06.2019 | Duka rahotanni | DW | 26.06.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Safe 26.06.2019

A cikin shirin za a ji cewa jama'a a jihar Kano a Najeriya na nuna damuwa kan yadda matsalolin aure ke kara kamari ta kai inda har ana samun kisan kai tsakanin ma'aurata.

Saurari sauti 29:59