Shirin Safe 23.02.2019 | Duka rahotanni | DW | 23.02.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Safe 23.02.2019

Cikin shirin za a ji cewa an ji karar harbe-harbe a Maiduguri na jihar Borno a Najeriya yayin da 'yan kasar ke shirin zaben shugaban kasa da na 'yan majalisun tarayya. Sai dai, jami'an tsaro sun ce su ne suka yi harbe-harben don tauna tsakuwa.

Saurari sauti 30:00