Shirin Safe 22.08.2019 | Duka rahotanni | DW | 22.08.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Safe 22.08.2019

Cikin shirin za a ji yanda aka wayi gari a Bamendan kasar Kamaru bayan yamutsin da ya biyo hukuncin da aka yanke wa madugun 'yan aware. A Najeriya kuma batun nadin sabbin ministoci ne.

Saurari sauti 30:00