1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe: 20.06.2021

SK2 / S02SJune 20, 2021

A cikin shirin za ku ji cewa: A wannan Lahadi ake raya ranar 'yan gudun hijira ta duniya. 'Yan aware sun yi kashe-kashe a Kamaru. Muna dauke da sharhunan bayan labaru.

https://p.dw.com/p/3vFeb