Shirin Safe 19.05.2019 | Duka rahotanni | DW | 19.05.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Safe 19.05.2019

Cikin shirin za a ji a yankin Diffa na Nijar, 'yan gudun hijira 'yan Najeriya dubu 19 ne rikicin Boko Haram ya tilasta wa neman mafaka a can. A Kanon Najeriya kuwa yara kanana ne suka dage da yin azumi yayin da hukumomi ke kama baligan da ke kin yi.

Saurari sauti 30:00