1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 17.07.2019

SK2 / S02SJuly 17, 2019

A kasar Kamaru an kammala shekarar karatu ta bana amma dubunan yara a yankin da 'yan aware ke tada kayar baya a kasar ba su samu damar yin karatu yadda ya kamata ba sakamakon rufe makarantu da dama.

https://p.dw.com/p/3MBFD