1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe 12.03.2019

Yusuf Bala Nayaya
March 12, 2019

A shirin za a ji yadda Birtaniya ta samu kai a yanayi na damar karshe a yarjejeniya da Kungiyar EU a shirye-shiryen kasar na fita daga EU. Za a ji martani ga batun yadda ake cewa zaben wasu gwamnoni bai kammala ba a Najeriya.

https://p.dw.com/p/3Epkk