1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe 08.11.2018

Yusuf Bala Nayaya
November 8, 2018

A shirin za a ji babban mai shari'a Amirka ko Atoni janar Jeff Sessions ya yi murabus daga mukaminsa sakamakon bukatar hakan da Shugaba Donald Trump ya gabatar masa. A Nijar hukumomi ne suka kaddamar da wata doka da ke hana cigaba da gine-gine a tsakiyar itatuwa da shuke-shuken da ke zagayen birnin Yamai.

https://p.dw.com/p/37rdF