1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe 04.09.2019

Ramatu Garba Baba
September 4, 2019

A cikin shirin za a ji halin da aka samu kai a Birtaniyya bayan da 'yan majalisa suka yi nasarar hana Firaiminista Boris Johnson fitar da kasar daga cikin EU ba tare da an cimma yarjejeniya ba.

https://p.dw.com/p/3OyKU