1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 04.04.2019

April 4, 2019

Cikin shirin akwai labaran duniya sai kuma rahotannin da suka hada da dambarwa kan tsayar da Bazoum Mohamed takara a Nijar da matsalar tsaro a arewacin Najeriya da kiran da matasa masu baiwa suka yi a Kano. Akwai ma karin wasu batutuwan.

https://p.dw.com/p/3GDXY