1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 03.07.2020

July 3, 2020

Cikin shirin za a ji yadda ake ci gaba da samun masu ta'ammali da muyagun kwayoyi a Nijar daidai lokacin da ake cewa abin na raguwa a jihar Kano ta Najeriya. Akwai kuma labaran duniya kamar yadda aka saba.

https://p.dw.com/p/3ej4Z