1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana:14.06.2019

Binta Aliyu Zurmi
June 14, 2019

Za ku ji cewar mayakan Boko haram sun kai wani mummunan hari da sanyin safiyar jiya a kauyen Kareto da ke karamar hukumar Mobar a Maiduguri inda suka hallaka sojoji da dama.

https://p.dw.com/p/3KTuC