1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana

April 5, 2022

Cikin shirin akwai batun barazanar yunwa a wasu kasashen Afirka da damuwar da iyalan sama da mutum 160 da hukumomi suka tabbatar suna hannun 'ya bindigar da suka afka wa jirgin kasa a Najeriya.

https://p.dw.com/p/49Vnb