Shirin Rana. | Duka rahotanni | DW | 24.12.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Rana.

A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya kuncin rayuwa ya ragewa bikin kirismetin bana armashi a kasar a yayin da a Chadi al-ummar kasar ne ke kira ga gwamnati data dauki matakin kawo karshen rikicin makiyaya da manoman da ake ganin wasu daga cikin shugabanni na da hannu a ciki.

Saurari sauti 60:00