Shirin Rana | Duka rahotanni | DW | 23.06.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Rana

A cikin shirin akwai rahoto a kan yunkurin sake bude zirga-zirgar jiragen sama a Najeriya da rahoto a kan jinkirin zaben kananan hukumomi a Jamhuriyar Nijar da sauran wasu rahotanni.

Saurari sauti 59:59