1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana.

Abdoulaye Mamane Amadou
March 12, 2020

A cikin shirin za a ji cewa wasu kungiyoyi a Najeriya sun bai wa gwamnatin kasar wa'adin sa'o'i 12 da su ba tsohon sarkin Kano Muhammad Sanusi na biyu 'yancin walwala kamar kowane dan Najeriya.

https://p.dw.com/p/3ZJxF