Shirin Rana | BATUTUWA | DW | 18.09.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

BATUTUWA

Shirin Rana

A cikin shirin za ku ji cewar Shugaban kasar Iran Hassan Rohani ya bayyana cewa harin da aka kai kan matatun man fetur din Saudiyya, wani gargadi ne daga 'yan tawayen Yemen da ya kamata mahukuntan Riyadh su dauki darasi.

Saurari sauti 60:00