1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana na DW na 23.04.2018

Salissou Boukari
April 23, 2018

A cikin shirin za a ji cewa lamuran siyasa na kara kamari a Jamhuriyar Nijar, inda hukumomi ke ci gaba da tsare jagororin kungiyoyin fararan hulla, tare da hana zanga-zanga, a hannu daya kuma jam'iyya mai mulki na zargin 'yan adawa da iza wutar rikici.

https://p.dw.com/p/2wWG6