1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana na DW 21.03.2018

Yusuf Bala Nayaya
March 21, 2018

A cikin shirin za a ji Boko Haram ta sako 'yan matan Dapchi da ta yi garkuwa da su wata guda a Najeiya. A Faransa kuwa tsohon shugabana kasar ne ya fada komar 'yan sanda bisa zargin karbar kudi da basu halatta ba don yakin neman zabensa a 2007.

https://p.dw.com/p/2uhyr