1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana na 05.11.2018

SK2 / S02SNovember 5, 2018

Takunkumi na karya tattalin arzikin da Amirka ta kakaba kan Iran ya fara aiki. Sannan gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta tura jami'an tsaro kakkabe 'yan ta'adda a wasu yankunan kasar.

https://p.dw.com/p/37gZ6