Shirin rana na 01.05.2019 | Media Center | DW | 01.05.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Media Center

Shirin rana na 01.05.2019

A cikin shirin za ku ji cewa sabon sarki Naruhito ya dauki alwashin sauke nauyin da ke kansa na shugabancin al'umma cikin adalci jim kadan bayan ya gaji mahaifinsa wanda ya lashe shekaru 30 yana mulki kafin ya yi murabus.

Saurari sauti 60:00